YAR KALE 5-6

 


*ƳAR KALE!......*




*True life 30%*

*Love nd romantic 50%*

*Heart touching%*



 

 *🔞Warning🔞*

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*5-6*

  



   

Cikin sarkewar murya ta me kuka tace “Yace yanason muyi Æ™awance nace banaso ya kuma cewa yanason na zama budurwarsa nace banso shine yayi alÆ™awarin sai yaci mutunci na tunda nace banasonsa" Gwauron numfashi ya sauke yace “Tashi na rakaki gida" daÆ™yar ta rikeshi ta miÆ™e tana tafe tana hutawa har suka fito titin burjin da zai kaika cikin garin nasu a bakin hanyar sukaga Rahi ta nufota da sauri tana cewa “Tani me sukayi Miki badai ya ketaki ba?" Kallon Khalil tayi da yake daga shi sai singlet tayi saurin cire hijjab dinta na saman dake babba ne ta rufa wa Tani itakuma ta zaro masa rigarsa ya karÉ“a ya rataya a wuyansa yace.

“Tunda ga Æ´ar uwarki bari na barku ku tafi Alh yana jirana" yana faÉ—in haka ya juya ya tafi tabisa da kallo lamarin yau É—in ya bata mamaki mutum me masifar girman kai da É—agawar bala'i wanda duk ranar da akace Shine ba Alh ba basa walwala wai yau shine ya bata kulawa" numfashi ta sauke  bayan ya Æ™urewa ganinta ta juya suka nufi gida ranta É—auke da wani nauyi data kasa gane wanne irine.





Matuƙa tayiwa Allah gdy daya tsallakar da ita sharrin Lado, ruwan ɗumi ta dafa ta gasa ƙafafunta sannan tayi wanka ta shafe jikinta da man zafi tayi sallolinta ta kwanta Khalil ne take gani cikin idanunta itakam badon Allah ya kawo mata daukinsa ba da batasan a wanne hali takeba yanzu.

Washegari bata fita ko ina ba sai dare ta É—auki Lamurjen Lantana ta nufi dandali Æ´ammata sunata wasanninsu wasu na hira da samarinsu tana zaune tsumu ita kaÉ—ai taji an rufe mata idanu ta riÆ™e hannun tace “Wai meye yasa kike min hakane Rahina Allah banso" buÉ—e mata idanu tayi tana dariya ta mike da sauri tace “Lah Ashe yauma ka shigo sannu da zuwa" 

Murmushi yayi ya tsugunna cikin farin watan ya zubanta idanu tare da kwantar da kai yace “Har naje kura naji zuciyata bata amincewa tafiya batare dana ganki ba" Sunkuyar dakai tayi tana wasa da yatsanta “Kamo hannun yayi yace “Ko bakiyi murna da ganina bane?" ÆŠagowa tayi idanunsu suka haÉ—u ta sake sadda kanta ya sanya hannu yace “Magana mana Ƴammata" hannu tasa ta rufe fuskarta yayi murmushi yace “Na ganki hankalina ya kwanta zan dawo" 





Itadai batace komai ba ya zaro wata Envelope ya É—ora mata a hannunta ya sunkuya yayi kissing hannunta ya juya ya tafi ta ajiye numfashi cikin sanyin jiki tace “Allah ya tsare" da sauri ya É—ago yayi mata murmushi tare da É—aga mata hannu Rahi ce ta karÉ“i takardar ta buÉ—e kuÉ—ine turmus a ciki suka zubo Rahi tayi saurin tattarewa tace.

“Kambun uban can kuÉ—i Tani kuÉ—i" gaba tayi tana tafe a hankali har ta isa darbejiyyar Æ™ofar gidan ta juyo tace ki tafi dasu banaso....." Juyawar da zatayi Baba Idi ya yarfa mata mari ya fara surfa mata zagi yana cewa “Allah wadaran irin Ladi Da Nuhu kekam kinyi asara yanzu ace duk abin nan da Alh Nasiru yakeyi Miki saikin ci amanar É—ansa? Uban waye wannan É—in a ina kika yayumoshi?"

Da rawar murya tace “Baffa...bafa nine na gayyato shi ba kawai zuwa yayi.... Jifanta yayi da kotar gatarin dake hannunsa ta kauce tare da zubawa da gudu ta shige gida yana masifa yana cewa ai bazan iya rashin albarka da kwashe² ba gobe zan kira Alh Nasiru yazo ya É—auke ki Ni dama na gaji da ganinki"





"Kuka ta rushewa Iya Kande dashi tace “Wlh Bazanje ba bazan iya rayuwar birni ba Iya kisa baki nikam banason zaman birni" tsaki Iya Kande tayi ta ture ta tace “Ke ar matsa ki bani guri Æ´ar Æ™aniya yo Ni yanzu zan hana Alh Nasiru tafiya dake ne wlh bazan hanasa ba bashi ke zanyi Æ™ila kinma waye kafin a Æ™ulla auren"

Washegari kuwa tayita zuba idanu tana jiran  ganin me zuwa babu wanda yazo tayita murna kwanaki sukayita tafiya taci gaba da zuwa Kalenta tana samo shinkafarta da waken soya tana tarawa cikin haka aka koma makaranta ta gama jinior  aka kaita  boarding school suka koma tsunduma karatu ka'in da na'in Tani an fara zama Æ´ammata ta fara gogewa tayi wani kyau na budurci.

Yau asabar ce babu makaranta sai islamiyya kuma basuji a ransu zasuje ba sun koma can bayan wani dutse Rahi da Amina sun kunna musu wani BF suna kallo gabaÉ—aya hankalinta ya tafi kan kallon basuji sallamar ba sai karÉ“e wayar da akayi a hannunta  dukkansu suka É—ago tare cikin tashin hankali da mugun sauri ta juya zatabar gurin ya riÆ™ota da muguwar azama yana shirin haÉ—ata da jikinsa ta durÆ™ushe a Æ™asa ya durÆ™usa shima ya tallafo kanta fuskarsa babu wata walwala yayi wani murmushi me tattare da ma'anoni ya zauna sosai yace.





“Ina tayaki murnar zama matar aure..." Da sauri ta É—ago zatayi magana ya sakeyi mata murmushi yace “Rahmah kin zama matata abu É—aya nakeso na tuna miki babu saki tsakanina dake akwai abinda na daÉ—e ina faÉ—a miki ki gujewa aurena don ceton rayuwarki kin kasa hakan to inayi miki albishir da fara fuskantar Æ™alubalen rayuwa tabbas zan tabbatar Miki da bana kaunarki har abada kuma bazan taÉ“a kaunarki ba"

MiÆ™ewa yayi ya miÆ™ar da ita ya sakalo Æ™ugunta ya haÉ—ata da jikinsa ta tureshi ya kuma maÆ™alata da jikinsa ya sunkuyo ya sanya hannunsa ya É—ago fuskarta da ta jima da jiÆ™ewa da ruwan hawaye ya sanya bakinsa ya kama lips É—inta ya sakar mata wani kiss me zafi ya saketa yana murmushi yace “Baki fara kuka ba" 

Da faÉ—in haka ya juya yabar gurin tsabar tashin hankali batasan sanda ta É—ora hannu aka ta runtuma ihu ba

Da gudu Æ™awayenta sukayo kanta Rahina ta riÆ™ota tana cewa “na tsani É—an iskan mutumin nan duk sanda zaizo saiya barki da damuwa to waima meye yake kawoshi?"


RiÆ™e Rahina tayi ta rushe da kuka tace “Shi kenan na mutu na lalace Rahina sun É—aura meye yasa suka É—aura min aure dashi bana sonsa wlh banasonsa....?



This book is not free Nrml 500 post banda asabar da Lahadi special 1k pos everyday har weekend, don biyan naku ku tuntuɓi wannan number 09013718241.

Ko ku tura ta acct 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank  don Allah banson kati in bakida acct ki bayar a POS a É—auki charges É—in a ciki sai ki turomin receipt É—in.





*OUM HAIRAN*

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links