*ƳAR KALE!......*
*True life 30%*
*Sexual nd romantic 50%*
*Heart touching%*
*🔞Warning🔞*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*1-2*
Garin Garum Babba wani babban gari ne cikin ƙaramar hukumar Garum Mallam wanda ƙauyuka sama da ashirin suka zagayeshi mutane mabanbanta ne ke haurowa daga maƙotan ƙauyukan nan domin cin arziƙin albarkar ƙasar noman da ubangiji ya bawa wannan gari wasu domin ƙwadago s biyasu wasu kuma domin Kale wanda da yawansu sukan kasance ƴan mata ne.
Wani ayari na hango an zubesu a motar Æ´ar Æ™urÆ™ura sunata dirowa daka gansu kasan ba asalin mazauna wannan gari na Garum Babba bane saboda tabbatarsu Æ™auyawa, “Yanzu Tani saboda taÉ“ara da lalacewa daga Ƴangajiri zuwa Garu shine sai an hawo mota taÉ“ to ai ko daga Kundum bazan hawo mota ba" cikin yammatan wata yar kyakkyawa wadda datti da Æ™azanta suka dafar da ita tace “To yaya zanyi Rahina kinsan dai halin Inna Kande in na bari aka fara aikin nan ban samo mata abin arziÆ™i ba jiya fa da na koma na faÉ—a mata Alh Liti mota ya kawo ba'a samu kale ba Saida ta dakeni wai Æ™arya nakeyi siyarwa nakeyi to ita babu ruwanta sisinta bazata kashe ba in aurena ya tashi dama da abinda na tara zatayi min abinda ake yi"
TaÉ“e baki tayi tace “Ni yau ma bazanyi aiki ba yarinya jiya da ÆŠan Iro yaje yace yau idan nazo na nemeshi zai cikamin abinda nazo dashi"Juyawa tayi tana duba kusa dasu ganin babu kowa yasata cewa “Tab garnaÆ™aÆ™i wato jiya naga babbar bura...." Da sauri Tani tace “La'ila masalli ila nikam Rahi banason wannan zantukan Allah banaso gabana faÉ—uwa yakeyi" dariya Rahi tayi tace “Shegiya batasan daÉ—i ba wato Tani duk ranar da kika É—anÉ—ana garÉ—in bura zaki gane ba aikin banza bace ba"
Tsaki taja tayi gaba tana hararar Rahi da haka suka Æ™arasa gonar suka fara rige²n kama guri kowacce ta kama gurinta suka fara abinda ya kawo su suna tsaka da aikin ne zugar su ÆŠan Iro ta iso wannan gona Tani dake zaune gabanta ya bada wata irin faÉ—uwa ganin Lado ya zuba mata idanu a É—an tsorace ta tashi tana neman takalminta ta kwasa da gudu ta bar gonar yammatan da samarin suka tuntsire da dariya ganin Lado ya take mata baya sunyi hanyar cikin gari.
Wata Æ™ayar Æ™arangiya ce ta harÉ—e mata zani ta cukurkuÉ—e ta faÉ—i ji kake tum. Sosai taji azabar faduwar ta riÆ™e hannunta tana cije leÉ“e, daidai lokacin da Iro ya iso gabanta ya tsaya yana haki yace “Ƴar shegiya ai tunda kika wahalar dani sai kinci ubanki..."
MiÆ™ewa tayi zata sake É—iba da gudu ya cafkota ta faÉ—o jikinsa ya rarumo bakinta ta turesa ya É—uma mata dundu ya sake damÆ™ar hannunta wanda ta faÉ—i akai ta kuwa fasa Æ™ara saboda azaba ya kai hannunsa zai cafke nononta ta sulale ta zube a Æ™asa tace “Don girman Allah kada ka cutar dani ka taimakeni ka duba maraicina karka ketamin Æ™im...." Buge bakinta yayi yace “Shegiya da wannan ruÉ“aÉ“É“an bakin naki zaki damfareni ai tunda Æ™addarar naji daÉ—i ta haÉ—amu yau sai na Æ™arar da ruwan gindinki"
Yana maganar yana kai hannunsa ya cafki nononta ta fasa ƙara ta sake tureshi daidai lokacin ya jiyo hayaniyar mutane sun nufo inda suke ya saketa da sauri kafin ya samu hanya ya gudu sun rufe shi da duka.
Tunda suka fara dukansa yake ihu yana cewa bazai kuma ba ya tuba bazai ƙara ba
Basu barshi ba Saida sukayi masa tulus sannan suka juya suka tafi suka barshi yana goge jinin da suka fitar masa a jikinsa tare da cin alwashin sai ya illata yarinyar tunda ta haÉ—ashi da yan garinsu suka dakeshi.
Duk yanda Tani ke son tayi kalen shinkafar haka dole ta haƙura domin tasan rabon wahala ko ƙarar kwana shine kawai zai mayar da ita wannan gona tunda su Na Lami suka daki Lado.
Gindin wata bishiya ta samu ta zauna yunwa da Æ™ishirwa duk sun addabeta gashi tana tsoron fitowa su haÉ—u da wannan mugun saurayi da Allah ya jarabceta da tsoronsa wato Lado, ta bayanta ta jiyo motsin takun mutum ta miÆ™e da sauri ta kwasa da gudu ta nufi cikin garin gidan wata yayarsu da aka auro daga garinsu aka kawo wannan gari ta nufa Zulai na ganinta tace “Lahh Tani Æ´ar Kale ashe kun shigo garin koda yake dama tunda akace yau ana gonar Alh Mati nasan zakuyo ayari kuzo to hala kin samu kin cizgarwa Iya Kande?"
Zama tayi cikin alamun gajiya tace “nikam Kale ya kusan gagarata Yaya Zulai gara naci gaba da tallan goro na da dare na rinÆ™a É—aukar Lamurje ina kaiwa dandali" Harararta Zulai tayi tace “Kullum kukan da Iya Kande takeyi dake kenan rashin zuciya ke ba kowan kowa ba i tusar kashi sai girman kai da son feleÆ™e da Æ™ambala kamar Æ´ar wani da wata dama dai ba Mairo gurguwa da Mudi ne suka haifeki ba da saiki É—auki homa ki É—orawa kanki"
Cikin takaicin yanda dangin nata basa karanta mata wajen cin mutuncinta su haɗa dana iyayenta su taune tace Nifa inayin bakin ƙoƙarina amma kullum Iya Kande hango abinda Rahi da Ladiyo suke kawowa takeyi kuma su fa kwaƙulesu akeyi ana basu suna kawowa gida..."
Zaro idanu Zulai tayi tace su kuwa su waye suke Æ™wakulesu dan ubansu wannan abu me wahalar masifa shine zasu rinÆ™a yarda anayi masu shi" rufe idanunta tayi ta buÉ—e tace “Harfa nono suke sha musu Nima sunata cewa na yarda da daÉ—i nidai naÆ™i yarda"
Shiru Zulai tayi mata tunda batada abin faɗa tasan dai ko Hauka ta haɗiya bazata ce mata ta yarda ba idan kuma batayi saurayin Kale ba to bazata taɓa tsinana abin arziƙi ba.
Yammaci ne ya kaita gida tunda taje take raÉ“e² tana tsoron shiga gida tasan yau Iya Kande sai tayi kamar ta kasheta, ta daÉ—e sosai tana tsaye a gindin bishiyar darbejiyyar dake Æ™ofar gidan Æ™asar taji an zuba mata ranÆ™washi a kanta ta juya da sauri tare da taÉ“e baki zatayi kuka.
Ganin Yaya Lawwali yasata saurin haÉ—e nutsuwarta ta sadda kai Æ™as tace “Wlh Yaya ba laifina bane Iya Kande ce tace karna Æ™ara zuwa feginku..." Tsawa ya daka mata tare da cewa “in kina wasa da kowa kada kiyi dani dama dai kinsan ni ba abokin wasanki bane wato saboda ke Æ´ar banza ce shine kika tafi garu bayan na faÉ—a Miki munada aiki anan ko?"
Jikinta ne ya fara bari cikin tsoro tace “In... Iya ce tace zaafi samo abin arziÆ™i acan murmushi yayi ganin duk ta firgice yace “To ai kin kyauta bazanyi miki komai ba inaso dai in anjima ki rako Rahi Bayan gari zan siya muku daÆ™uwa da tsiren gurin Balojiji" dariya tayi tace “Allah Yaya Lawwali to wai me kukeyi idan kun shiga bayan karan nan ne Ni sai najiku shiru kuma sai na gaji na taho sannan kuke fitowa"
Shafa Æ™walkwalallen kansa yayi yace “cire mata aiki nakeyi" zaro idanu tayi tace “Aikin gonarka?" Ya fahimci bazata fahimta ba hakan yasashi cewa “Kawai yau idan kunzo ki tsaya ki gani zan nuna Miki kinji" jinjina kai tayi ya zaro É—aurin kilishi a aljihunsa yace “Gashi kici na anjima sai yafi yawa da daÉ—i inci kilishi in bada kilishi" da gudu ta shiga gidan nasu da yake gidan gargajiya ta wucce baba Idi a gindin danga ta nufi Æ™ulinsu tana cewa “Ƴar tsohuwa Iya Kande ga kilishi" tana shiga ta cafke ta tana cewa “Gidan ubanki kikaje tun É—azu Rahi da Ladiyo suka dawo suka kawo Harda buhunki" zaro idanu tayi tana cewa “Ni wlh banyi aikin ba Lado na gangare ne ya biyoni nikuwa na gudu cikin gari" sakinta Iya Kande tayi tace “Wato bazaki iya daina tsokanarsa ba ko to kuwa zan haÉ—aki da Baffanku Idi" yarfa hannu ta fara tana cilla Æ™afafu tace “Na tuba bazan Æ™ara ba" tsaki taja tace “Ni fice ki bani guri munafuka dake kije madafi akwai sauran dambun da Jummala ta bani da rana"
Fita tayi taje madafin ta dauko dambun ta zauna tana cikin ci Rahi ta shigo suka fice sukayi bayan gari ta É—auko wayarta kirar Airtel keypad da taci uban É—auri da ledoji suka samu guri suka zauna Rahi ta fara latse² a wayarta tana cewa da Tani “zo kiga wani abu dana turo a gurin masu turi taÉ“ zangina sunan uban wasu" Tani ta matsu taga abinda ake nuna mata har wani tura kai takeyi tana kallon Æ™aramin screen É—in wayar.
Wani rubutu aka fara nunowa can kuma saiga wasu mata nan a tsaye tumÉ“ur wani Æ™aton baÆ™in namiji yana tsakiyarsa sunata shafeshi DanÆ™areriyar Penis É—insa tanata wani sheÆ™i tana É—aukar idanu uban tsayinta Saida ya firgita Tani ta zabura ta miÆ™e jikinta na rawa tace “An shiga uku Rahi wannan É—in menene?" Dariya Rahi tayi tace “Bakisan wannan ba? Hmm lallai yarinya To bari kiji nayi Miki takenta wannan itace Sarkin daÉ—i me feshin ruwan albarka doguwa me janyo ruwan gato ta cikin wando kwanta abinki ki huta...."
Inuwar da suka gani a bayansu ce ta sanyasu miÆ™ewa da sauri Rahi tana cewa “Gsky Lawwali ka makarar damu tun É—azu muke...." Maganar ce ta maÆ™ale ta dafe Æ™irji da sauri ganin Mutum tsaye a kansu ya zuba hannu bisa aljihun wandon yadin dake jikinsa.
Tuni Tani ta shiga taitayinta cikin rawar murya Rahi tace “Hamma MacchiÉ—o yaushe ka shigo garin?" Tsuke fuska yayi ya juya yana cewa “Me kukeyi anan gurin da daren nan ke dan ubanki baki iya gaida mutane ba?"
Sunkuyar dakai tayi ta gaisheshi da ladabi bai amsa ba ya nufi gindin wata bishiya yace “Kuzo nan" durÆ™usawa sukayi ya gallawa Tani harara yace “Rahmah" cikin in...ina tace “Nan na'am" wani murmushi yayi me kama da na gayya yace “Wlh da gaiske na tsaneki banason ganinki bansan masifar da take sawa duk sanda zan shigo garin nan dake nake fara haÉ—uwa ba to abu É—aya nakeso dake kedai kinsan ni ba sa'anki bane matsayina na graduate sannan wanda aka haifa a birni kuma rainon Air condition da carpet bazai yiwu rayuwata ta haÉ—u da gaja kuma gara ƳAR KALE sannan yar talla haihuwar miskinai irinki ba so saboda samawa kanki lafiya da nutsuwa cikin rayuwarki nake shawartarki daki kaucewa kai kanki mahallaka idan Baffan Kano ya tambayeki game da wannan tsohon shirmen nasu kiyi gaggawar cewa bakiso kinada wanda kikeso Æ™ila ke kici arziÆ™i a bar maganar, idan kuwa kinibibi da kwaÉ—ayi yasa kika karÉ“eni matsayin miji wallahi sai kin gwammace dama bakizo duniya ba wlh! Wlh! Wlh! Allah kenan ko?" To sai kin rasa mafitar rayuwarki"
This book is not free Nrml 500 post banda asabar da Lahadi special 1k pos everyday har weekend, don biyan naku ku tuntuɓi wannan number 09013718241.
Ko ku tura ta acct 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank don Allah banson kati in bakida acct ki bayar a POS a É—auki charges É—in a ciki sai ki turomin receipt É—in.
*OUM HAIRAN*