🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌹🤱🏻WATA UWAH 🤱🏻🌹
🙆🏻♂️(RAYUWAR ABDUL) 🙆🏻♂️
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by
mommyn fareesa
wannan shafin
nakine y'ar gata mmn sultan😻Allah yabaki lafiya🤲
Free 🅿️ 5&6
""juyowa yayi da sauri"gabansa yayi mugun fad'uwa sbd arba da yayi da goggo dake tsaye tana masa kallon tuhuma"
Ahankali yace" goggo ina kwana?"
Tsaki taja tace" da ba'a kwana ba ka ganni?kai dan ALLAH bakiji kunya ba?"to wlh ban yarda da kaiba zan duba yarinyata kada kalalatamun ita wlh....zaro ido yyi cikin bacin rai yana kallonta akan zargin datake masa "
Ahankali yace"zato zunubine koda yakasance gsky dan ALLAH kirik'a kyautata mun zato ....atsawace tace" to uba na naji fad'a kakemunko ?"
girgiza kai yyi hade da cewa kiyi hak'uri, hade da ficewa dg gidan yanajiyota tana masifarta....
Meenah dake daki tana jiyosu ta fito dan tayi alwalar sallar asuba" duk fuskarta jage jage da hawaye "
Kallon goggo ta yi tace" kiyi hak'uri da mgn ta ,gsky kiji tsoron ALLAH goggo"banaso Allah yakamaki da laifi" me yah Abdul yamikine arayuwa dan ALLAH? "
Inhar uba zai lalata y'ar cikinsa to natabba ta yah Abdul zai iya lalatani ,in kuma uba ba zai iya lalata y'ar cikinsa ba to yah Abdul bazai lalataniba...dan ni a uba na daukesa! sbd dawainiyar da yyi dani arayuwata tun ina k'arama....ta's ta's goggo ta dauke meenah da wani gigitaccen mari hade da cewa" munafukar banxa da wofi yimun shiru nace"ban hanaki idan ina mgn kisamun baki ba?"
batace komai ba ta dafe kuncinta tana hawaye ta nufi toilet"
Goggo taja tsaki ta koma d'aki tanata masifarta"
Asalin labarin....mlm salisu shine mahaifin su Abdul"asalinsa d'an garin katsinane a k'aramar hukumar batsari LG"anan kowa nasa yake"kasuwanci yakawoshi gari sokoto"har yayi aure da fatima(goggo) wacce kowa nata ke anan sokoto" mlm salisu ne su 3 ne awajen iyayensa"baffa Aminu sai salisu da k'aninsu tanimu"goggo shekararsu 2 da aure ta haifi d'anta namiji" kyakykyawan gske aka saka masa suna ABDUL'HAKEEM! goggo takasance mace masifaffa " sosai mijin nata ke hak'uri da halinta suna zamansu"bata bama yaron kulawa da suke kira Abdul"abubuwa da yawa bata masa saidai uban yamasa"bayan shekara 4 ta haifi kabeer"wanda ke mugun kama da ita"ta d'auki son duniya ta aza masa"sosai take nuna banbanci tsakaninsu da Abdul"
shekarar kabeer 6 aka haifi meenah"wanda atime d'in yah Abdul nada 10yrs" sosai yayi farin cikin samun k'anwa mace"yad'auki kulawa da tattali yana yiwa meenah"
meenah nada 3yrs goggo ta sakar masa kulawa da meenah har ta fara tasawa"yah Abdul ya kammala SSCE d'insa yana lavel 1 mahaifinsu yarasu sanadin ciwon ciki"atime d'in meenah na primary 5"kabeer kuma yana SS1"ahaka suka cigaba da lallab'a rayuwa"wanda saidai hak'uri"goggo nayin y'ar sana'arta agida"shi kuma yah Abdul yana karatu da koyon d'inki"kabeer kuwa dama can fil'azam bashida wani burin daya wuce yayi kud'i aduniya"wajen kanikanci yake zuwa yana samun kud'i"ahaka yah Abdul yahad'a degree nasa a fannin political science"shi kuma kabeer yayi
diploma"meenah kuma tana secondary school atime d'in"cikin ikon Allah kabeer yasami aiki yatafi Abuja"amma shi yah Abdul be samu ba"Alh bashir mahaifin musa yabashi Aron shago yasiya masa keken d'inki" shine dalilinsa naci gaba da d'inki"dama tun a baya goggo na
hantararsa"to sai Allah yasa kabeer yasamu aiki shi bai samu ba"aikuwa abin yaci gaba da wakana"yanata hak'uri da ita"kabeer baya ganin mutuncin kowa dg dangin goggo harna ubansu"abinda yaga dama yakeyi goggo na goyon bayansa"bayan yah Abdul yafara d'inki ne yahad'u da jidda suka fara soyayya wacce itace ta cusa kanta agunshi"dg taje samo canji ashagonsu"bayan nan yayiwa nura hanya yadawo shagonsa suna d'inki atare"ayanzun meenah tana aji 1 poly"wanda komai na karatunta kabeer ne
yabiya"meenah yarinya ce mai sanin yakamata"tana son yah Abdul da tausaya masa"shekarunta 22 yanzun"bataso tayi aure yanzun saita kammala karatunta"shiyasa bata kula samari"kabeer kuwa bayan wata 1 ko sati 2 yake zuwa sokoto yakwana 2 yakoma gun aikinsa"shine ma yagyara gidan yamaidashi ginin zamani....
yah Abdul nada sanyin hali mgn bata dame shiba"shiyasa ake masa kallon miskili ko mai girman kai"yanada tsafta sosai"dukda ba wani k'arfi ne dashiba"amma yana k'ok'arin yiwa kansa sutura iya k'arfinsa"da siya ma kansa turaruka masu k'amshi da kama jiki"tun yana 22yrs yafahimci yanada matuk'ar buk'atar y'a mace akusa dashi amma yasawa ransa hak'uri da dangana"musa abokinsa ne tun suna yara"har Allah yasa aka sasu skul atare"ahaka suka taso cikin aminci"yah Abdul sannu a hankali soyayyar jidda ta masa wani irin wawan kamu"shiyasa komai takeso saiya mata duk yadda zaiyi kuwa zaiyi yamata"dan ita batada tarbiyya tsaye take rok'onsa yamata kaza"in bacin jidda dayakema wahala da abinda zai mallaka aduniya yanada yawa"tsab zata kirashi tace"yunwa takeji yaje yasiya mata abu kaza zataci"idan yanadasu yasiya mata"in bedasu yasi mata daidai k'arfinsa"amma bata godewa sai hange"yah Abdul yakasance yanada ruk'o da ibada sbd yanada ilimin addini sosai"shiyasa cikin ikon Allah duk wata shaid'aniyar mace da zata nuna tana sonsa badan Allah ba yake take mata burki"duk wani burinsa da farin cikin sa yata'allaka ga jidda"har mamakin irin son dayake mata yakeyi....hand some guy ne yah Abdul"Inda yanada manyan kud'ad'e da haduwarsa sai tafi hakama....
wacece jidda?
hauwa'u umar! shine cikakken sunan jidda"kowa nata anan sokoto yake"su 3 ne awajen iyayensa" dg yaya ghali sai jidda sai k'aninsu hamza daya rasu"mahaifin jidda yafi shekara 12 da rasuwa"bayan rasuwarsa k'aninsa Abba (wato mlm mamman) yazo ya auri magajiya sbd yarik'e yaranta"mlm mamman mutumin kirkine"yana sana'ar siyan da cefane da kayan awo"yanada mata 1 da yara 3"Ana's bilkisu,da auta khalifa"suna zamansu lafiya da matarsa ummi(sahura)koda ya auro magajiya tazo tafara nuna kishi da ganin k'yashi"sahura bata kulata"shekarar magajiya 2 da auren mamman ta haifi d'anta namiji Aliyu"dg shi bata koma haihuwa ba"yanzun shekararsa 8"magajiya mace ce mai son abin duniya da hange"bata son k'aramar cimaka"tanason taci abincin mai dad'i"shiyasa tabi ta lalata rayuwar jidda ta sangartata"ghali yana sudan karatu yafi shekaru 2 acan"jidda ce da Aliyu kawai gaban magajiya"jidda ta kammala SSCE nata last 2 yrs"amma bata cigaba da karatuba"batada wata kawa ko aminiya sama da Aseeya(Asee baby) dake anguwarsu kuma a mak'otansu" dan yarinyar akwai son fafa da gayu"gata y'ar talakawa amma bata ajiye kanta wuri kad'an ba"shima babawo anan anguwar tasu yake"sosai Asee baby ke k'ok'arin d'ora jidda akan hanyar datake bi"dan halin uwar Asee dana magajiya kusan guda ne"jidda yanzun ta yafe islamiya bata zuwa sai bilkisu kawai ke zuwa"
Bilkisu nutsatstsiyar yarinyace"shekarunta 18 yanzun"tana SS3 suna gab da last paper"tayi saukan alk'ur'ani me girma yanzun hadda takeyi"tanada ilimin addini sosai da sosai"tanada burin zama nurse"bilkisu kyakykyawar gske ce"dandai tana b'oye kyawun nata"wankan tarwad'a ce"tanada dogon gashi bak'i"gata da siririyar muryar"ita ba gajeraba bakuma doguwa ba"bata make up balle shafe shafe"any time tana d'aki yin karatu ko hutawa"Inka ganta tsakar gidan umminta takeyiwa aiki"in kuma ta fita waje skul ko islamiya zataje"shima zata zumbula hijab ta fita bayan tasaka face mask"da yawan mutane suna fad'in basusan fuskartaba"wannan halin na bilkisu yatsonewa magajiya da jidda ido"suna k'ananun maganganu da yada haibaici "ai bilkisu batada farin jinin samari"shiyasa ta tsaya a zuwa islamiya"ummi dai bata tada kai ta kallesu sbd tasan hassadace da jahilci ke damunsu"yah Ana's"saurayine d'an kimanin 27yrs"yana karatunsa da tsaron shagon k'anin ummi"mutum ne na k'warai kuma d'an k'walisa"sun shak'u da bilkisu sosai"yana yi mata hidima da kyautata mata itada iyayensu"ada yana yiwa jidda itama ko yaya"amma sbd idan tayi rashin da'a yanatsawatar mata"sai magajiya tayita k'ananun maganganu da yada haibaici"ummi ta hanashi tsawatar mata"hakan yasa saita kama yakeyiwa jidda mgn"wannan kenan"
Cigaban labarin.....✍️
azuba zazzafan sharhi dan samun cigaban karki bari Ayi bbuke dad'in labarin da chakwakiya na'agaba😊
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌
Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba