Tarihin Minal Ahmad [Shekarunta, kudaden shiga, & Miji]

Tarihin Minal Ahmad [Shekarunta, kudaden shiga, & Miji]

Cikakken Sunanta Amina Jibril Ahmad (an haifene ta a ranar 6 ga Afrilu) jarumar wacce aka fi sani da Minal Ahmad amma wani lokacin ana kiranta da “Nana Izzar So” yar wasan Kannywood ce a Najeriya-Hausa. 

An haifi Minal kuma ta girma a jihar Kano a Najeriya. Ta fito a fina-finan Kannywood sama da 15 tun shigowarta masana’antar a shekarar 2019.

Minal ta yi makarantar firamare da sakandare duk a jihar Kano.

Sannan Ta samu izini daga wajen iyayenta bayan ta kammala karatunta ta shiga masana’antar Kannywood.

Yanzu haka tana zaune a Kudancin jihar Kaduna.

Minal ta shiga masana’antar Kannywood ne da taimakon fitaccen jarumin Kannywood kuma furodusa, Lawan Ahmad. An fi sanin Minal da fim É—in, "Izzar So".

Minal tana da basira da gogewar wasan kwaikwayo wanda ya sa yawancin furodusoshi da daraktoci suka yi ra'ayin sanyata a shirinsu.

Da kuma nuna ta a cikin fina-finan su. Shekara daya kacal a masana’antar Kannywood, Minal ta samu karbuwa sosai saboda hazakar da take da ita da kuma bajintar wasan kwaikwayo. 

Minal Ahmad kyakykyawa ce kuma hazikiyar, matashiyar jaruma. Ta kasance daya daga cikin fitattun jaruman fina-finan da suka yi fice a masana’antar Kannywood.

Auren Minal Ahmad

Minal Ahmad bata da aure a halin yanzu.

Adadin Kudin Shiga Net Worth Minal Ahmad

An kiyasta darajar Minal Ahmad a shekarar 2022 akan dala 15,000.
Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links