Wani Video daketa Yawo Yadda ake ma shugaban kasar Faransa allurar corona yasa wasu tunani ko anya zasu yadda suma a musu, saboda yadda sukaga ana ma shugaban allurar.
Shi videon yanuna yadda akai amfani da wata allura mai spring yadda ko andannata bazata shiga jikinka ba sai dai takoma ta hade.
Danna hoton dake kasa kawai dan kallon videon