Mutane Da yawa sun cika Survivalfund wasu sun samu kira wasu kuma basu samu ba, Matukar kacika kuma daga Dashboard Naka anyi Verified naka to ka kwantar da hankalinka.
Yadda Zaka samu kudinka cikin Sauki
Kaddana Wanan hoton dake kasa zai kaika zuwa agent nasu zasuma wasu tambayayi kabasu amsa.
Ko kadanna open dake kasa domin kiran su subaka amsa yaushe zakaji alert.
Open dake kasa zaku Danna Allah bada Sa'a