Abinda Dayasa Ban Aure Adam Zango Ba - Inji Nafisa Abdullahi

Babbar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood wato Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa sun dauki dokon lokaci ba sa tare da jarumi Adam A. Zango.



Jarumar ta sanar da hakan ne a wata hira ta suka yi tare da jaridar bbc, inda take cewa dama Allah ne ya hada su a da kuma yanzu ya raba su.


"Kusan shekaru hudu ke nan  ba ma tare dasgi, Zaman mune ne kawai Allah ya kawo karshe shi," in ji ta jarumar


Sai ta ce harkar ta da shi ba soyayya ba ce kadai, abokin aikinta . Idan ba su hadu a wani wuri ba, to za su hadu a wani gurin duk da sun fi yin aiki sosai tare a baya kuma an fi ganinsu tare sosai a shirin fim.


A da dai an sha zargin soyayya tsakanin Nafisa da jarumi Adam Zango inda ake ganinsu tare a bainar jama'a da kuma fitowa fina-finai dayawa a jarumai.

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links